azlyrics.biz
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

a2 baba - sunce lyrics

Loading...

sunce banida baiwa

sunce banida kowa

sunce nazama gawa

sunce banida komai

sunce nazama kaya

sunce nine babaya

to ai ni labaria shi ne jarina
amma suna zagina
kullum kullum
suna damuna
sannan suna damun masu kaunana
amma dai bandamuba
abun nema akaina bai samuba
nine dai a2 baba
producer na dina baba
a tinanin su baza na’iya ba
sunce abunda nake nema bazan samu ba
idan bazakuyi alkhairi ba
toh bekamata kunyi sharri ba
sunce any banger by me is a hit
so if you love me put it to repeat

sunce banida baiwa

sunce banida kowa

sunce nazama gawa

sunce banida komai

sunce nazama kaya

sunce nine babaya

toh ai yanzu labarin ya changer
a2 baba nazama exchanger
a idon makiya na nazama danger
koya nayi waka sai tazama banger
muryana sukaji sukace it’s so jinja
am not a konfu and am not a ninja
rapper ne ni k+ma singer
zakin muryata tafi suger
all i said it already accord in reallity
many peoplе in my community
dey love me bеcause my calamity
and dey support me in genarality
couse of my ability
and me taking the majority



Random Lyrics

HOT LYRICS

Loading...