ado gwanja - yan mata lyrics
#intro
sunji kujera sun fito sun tashe rawa
munyi asha rawa rawa sun k+ma yin rawa
nai akamai na kalli sabon takun kawa
karku zagaita bance ku tsaya ba mata+aa+aa+aa
#intro
kai, prince production
#verse
ai wanan kidan da yan matan nan nake
ku raya musu ya dauan chan fifike
#instrumental
#chorus
ashe
#instrumental
#verse
mata inba rawar ba shin aikin me kuke
kuyai rawarku tuntube na a nan take, kai
#instrumental
#chorus
hayya kai, ashe+ee+ee+ee
#instrumental
#verse
da kunji ana kidan kirari sai mai dawa (eh+hh+hh)
in matsa in barku nai karya inji wa
ku fito na ganku mata dangin yawwa
toshi ka bi daku ba kokawa
in baku ba gida koh na ubansuwa
sai gida ya gyru in kun dada yin yawwa
kune uwar kudin mu ku riba mai yawwa
idan naki nai zaman kirga dake
#instrumental
#chorus
ashe, haba, ahaiye+ee+ee+ee+ee
#verse
akan tanadi auduga before ran saka
akan jadada martani before kai duka
akan kai ajiyar iri before ran shuku
akan girgiza mai duma da karar jarka
toh fah in zaku juya kayan harka
toh ni zan iya kai dare inayin waka
in maida muku martani wa ‘ya’yan kuka
in nushe su bajiya da ranar dauka
ahaiye+ee+ee+ee+ee ahaiye+ sama ee+ee+ee
#instrumental
#chorus
ashe
#instrumental
#verse
nafi kidan rawa rawa mata suyai rawa
nafi kidan rawa rawa ran kamun kawa
naga suna rawa rawar komai na rawa
duk wata mai rawa rawa zatayi ga rawa, ashe+ee+ee+ee
#instrumental
#chorus
kai
#instrumental
#chorus
ashe, sama
#instrumental
#verse
mata kuyai rawa ta burga da ganin ido
dan sarke cikin ruwa aikin bado
don sini na mashi bai kai sini ido
yaji da mai ka ware g+ya acikin kwado
karku wahalar da kanku kuyi dai dai gwarkwado
ku kiyaye da baitukana dana dan nado
mata adana gwanja ta kai muku
kun ja da hanu anja an bar muku
fatan danayi allah ya taya muku
kuyi lafiya rawa ba takun kaya
#instrumental
#chorus
ashe
#instrumental
#chorus
ashe
#instrumental
Random Lyrics
- felegs - back to life lyrics
- jahmal tgk - я сведу тебя с ума (i'll drive you crazy) lyrics
- min - nếu như một ngày (one day) lyrics
- glokk40spaz - purple lyrics
- dua lipa - real groove (studio 2054 remix) lyrics
- steve void - closure (blinkie remix) lyrics
- гриива (griiva) - рэптерьер(rapterrier) lyrics
- 3sson - goddess lyrics
- глаз (glaz) (rus) - жирный жирный член (fat fat cock) lyrics
- jamie-lee sexton - falling for you lyrics