b.e.z - godiya lyrics
Loading...
menene zan yi maka
mene zan yi maka
menene zan yi
ohhh ohhh ohhh godiva ne zan yi
ohhh ohhh ohhh godiva ne zan yi
rayuwa da ka bani
rai na da ka bani
godiya ne zan yi
kaya da ka bani
kudi da ka bani godiya ne zan yi
ohhh ohhh ohhh godiva ne zan yi
ohhh ohhh ohhh godiva ne zan yi
na zo da shi bani hurin buya ba
rayuwa da ka bani
rai na da ka bani
godiya zan yi
abubuwa da ka bani
komai â da ka bani godiya zan yi
ya yesu na
ohhh ohhh ohhh godiva ne zan yi
ohhh ohhh ohhh godiva ne zan yi
godiya na na kawo gare ka
ka bani kwanciyar rai
ka share hawaye ne na
godiya na na baka
na baka na yi
Random Lyrics
- 2gaudy - sci-fi lyrics
- ayden tv - how it feels lyrics
- джизус (dzhizus) - революция (my revolution) lyrics
- sikone brando - αυτο ειναι προπομποσ (ayto einai propompos) lyrics
- gaho (가호) - right now lyrics
- saint - phase lyrics
- zach sands - life preserver lyrics
- bubblegumers - inverno lyrics
- ampex - wieder vor der theke lyrics
- nick cyrus - я уже не там lyrics