azlyrics.biz
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

cindy kums – da ba kai ba lyrics

Loading...

ai gani gaban kursiyi
na zo in karbi umurni
ka sauko da ikon ka yesu
domin ka karbi kwararan yabon nan
rayuwata ta ta gani ikon ka
soyayan nan ai babu iyaka
you lifted me and set my feet upon the rock
domin in raira wannan wakar yabon nan

da ba kai ba yesu da na lalace
da ba kai ba yesu da na kwarkwance
da ba kai ba yesu da na rikice eeh eeh
aiya kaunar yesu ba ta karewa

a kula yomi kana nan tare da ni
even when i fall your hands, lord you hold me tight
where can i go from you
you’ve proven to be reliable
ai kaunar ka ba zaya bar ni in fadi ba
a kula yomi kana nan tare da ni
even when i fall your hands, lord you hold me tight
where can i go from you
you’ve proven to be reliable
ai kaunar ka ba zaya bar ni in fadi ba

da ba kai ba yesu da na lalace
da ba kai ba yesu da na kwarkwance
da ba kai ba yesu da na rikice eeh eeh
aiya kaunar yesu ba ta karеwa
da ba kai ba yesu da na lalace
da ba kai ba yesu da na kwarkwancе
da ba kai ba yesu da na rikice eeh eeh
aiya kaunar yesu ba ta karewa
aiya kaunar yesu ba ta karewa



Random Lyrics

HOT LYRICS

Loading...