azlyrics.biz
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

garzali miko - farar zuma lyrics

Loading...

abdul d one
ru, rub master
abdul d one
ad music studio
allahu mai iko da yayo dare rana
sarkin da ke saka so a zuci ya samu gun kwana
shi ya zama silla a wake har nayo suna
ina da labarin da zan baiwa masoya na
kan wata soyayya
da dan sikari jiki kona
allah sarki so, mai saka zuciya kuka
ni dai ya sani na zauce har nayo hauka
tun ina kwalla na kasa shiru sai kuka

na rayu da so na watta diyya muradi na
waccha ta zama ji da gani na ba dare rana
allah sarki so, rayuwar mu da ita in na tunna
sai nayo dariya ko kwalla tazo idanu na
allah sarki, ita ce ta fara tausai na
allah sarki, ita ce ta fara kauna na
allah sarki, ita ce ta chanja komai na
allah sarki, ita ce ta gyara hali na
woo, woo ho ho
wayoo, aisha tana kula da ni
kan so ma ita ke siya mini
in nai ciwo ta bani magani
dukkan yan uwan ta kowa ya san dani
yayan ta ne yace aisha tai rabo da ni
banda sana′a banida ko sisi mai za tayi dani
k+ma tana so na
k+ma tana ji na
a cikin ran ta
wayyo, aisha

nahirin jikina bawani karfi, karfi
komai yana bulai man, kamar kwananen kifi
rashin masoyiyata tamkar na fada wani raffi
babu abunda yake min dadi
jiki dukka ya dau zafi
soyayya
soyayya ce
soyayya
soyayya ce
soyayya
soyayya ce
soyayya
soyayya ce



Random Lyrics

HOT LYRICS

Loading...