hamisu breaker - sai dake lyrics
okk, ba shigon kida, sai da kaii
karki bar nii sahibaata
karki qinii ki fahimta
sai dake zana huuta
zuciya ta ga kine ta lallabu
ta amince ki medata dan dako
kinga so nake yaiminni kollafu, wane rishe yakama ya jijjigo
kinga ni ban iyawa da so haka magani zaki ban don na warraka
kinga ya mai dani wane sa daka
yafi qarfina saiyai ta habbaka
kinga nabaki raina da zuciya
me kikeso nayyi miki zan iya
yau da ke gobe na shaida tun jiya
kinga na zam kamar mara lafiya
ah zuciyata ta naimin bugun tara
gashi ni k+ma nakii na hakura
duk da nasha wuya, bana daddara
kaii bala’eh na so nada takura
wai ina kikaje ne masoyiya
nayi nemanki na qara tambaya
har wa yan’su su nai mini dariya
ni bazan daina sonki ba, kin jiya
duk da ya sani maye, ya dan giya
tallafa dai ki sanmini lafiya
sai dake, sai dake ne, sai dake
sai dake, sai dake, sai dake ne, sai dake bazan samu lafiya
sai dake, sai dake ne, sai dake, sai dake, sai dake ne sai dake
idan kika amsa min so, nik+ma zan gode miki
idan kika yarda dani, nasan bani ba farmaki
aminta ki bani kula, ki bakya janyi shamaki
fada mini kalmar so, nima ita zana biya miki
sai dake budurwata, sai dake masoyiya
sai dake budurwata, sai dake masoyiya
sai dake, sai dake, sai dake nе
sai dake, sai dake, sai dake nе
Random Lyrics
- dust in mind - awake lyrics
- prod plague - can't stop loving you lyrics
- damedot - adore me lyrics
- jhin - crush on my tutor lyrics
- stelios kazantzidis - to kapileio lyrics
- oordaya - demain lyrics
- sapage - por ti lyrics
- croy and the boys - i hate everything lyrics
- kkami - falling away lyrics
- lexical - pugilat lyrics