ibrahim binkalil - yadda na ke lyrics
[verse]
ban san ya ake hiran soyayya ba [when it comes to love, i don’t know what to say]
ban san mai za na furta ko a zance ba [even in a normal conversation, i use to hesitate]
ni kawai na ga abun so kusa bada nisa ba [all i want, is to see my beloved one close, not too far]
ko da ni baza na ce mata komai ba [even if i don’t have a word to say to her]
[pre+chorus]
idan za ki so ni ki so ni [if you are going to love me, love me]
a yadda ki ka sa me ni [the way you found me]
kar ki ce za ki canza ni [don’t say you’ll change me]
(kar ki ce za ki canza ni) [(don’t say you’ll change me)]

[chorus]
ki karbe ni a yadda na ke (oh) [take me as i am (oh)]
ki so ni a yadda na ke (na na na) [love me as i am (na na na)]
ba abun da zai sa na sake ki [a reason to leave you does not exist]
(ba abun da zai sa na sake ki) [(a reason to leave you does not exist)]

ba abun da zai sa ni gudun ki [a reason to run from you does not exist]
(ba abun da zai sa ni gudun ki) [(a reason to leave you does not exist)]
oh na na na oh
[verse]
in ta na gu hankali ba za ya kwanta ba [if she’s around, i’m never comfortable]
da k+ma za tayi nisa da ni rai ba zai so ba [and deep down, i don’t want her away from me]
shifa so cikin zuciya yake ba a baki ba [love exists in our hearts, not in the words we speak]
tunani domin ki ba za na daina ba [i just can’t stop thinking about you]
[pre+chorus]
idan za ki so ni ki so ni [if you are going to love me, love me]
a yadda ki ka sa me ni [the way you found me]
kar ki ce za ki canza ni [don’t say you’ll change me]
(kar ki ce za ki canza ni) [(don’t say you’ll change me)]
idan za ki so ni ki so ni [if you are going to love me, love me]
a yadda ki ka sa me ni [the way you found me]
kar ki ce za ki canza ni [don’t say you’ll change me]
(kar ki ce za ki canza ni) [(don’t say you’ll change me)]
[chorus]
ki karbe ni a yadda na ke (oh) [take me as i am (oh)]
ki so ni a yadda na ke (na na na) [love me as i am (na na na)]
ba abun da zai sa na sake ki [a reason to leave you does not exist]
(ba abun da zai sa na sake ki) [(a reason to leave you does not exist)]
ki karbe ni a yadda na ke (oh) [take me as i am (oh)]
ki so ni a yadda na ke (na na na) [love me as i am (na na na)]
ba abun da zai sa ni gudun ki [a reason to run from you does not exist]
(ba abun da zai sa ni gudun ki) [(a reason to leave you does not exist)]
[bridge]
kar ki ki ni, kar ki bar ni [don’t reject me, don’t leave me]
zo ki so ni, zo ki bi ni [come and love me, come and follow me]
kar ki guje ni ki zo mu zauna dear [don’t run away from me, let’s stay together dear]
kar ki ki ni, kar ki bar ni [don’t reject me, don’t leave me]
zo ki so ni, zo ki bi ni [come and love me, come and follow me]
kar ki guje ni ki zo mu zauna dear [don’t run away from me, let’s stay together dear]
ki karbe ni a yadda na ke (oh) [take me as i am (oh)]
ki so ni a yadda na ke (na na na) [love me as i am (na na na)]
ba abun da zai sa na sake ki (oh ummm) [a reason to leave you does not exist (oh ummm)]
[chorus]
ki karbe ni a yadda na ke (masoyiya) [take me as i am (beloved)]
ki so ni a yadda na ke (mai sona) [love me as i am (my love)]
ba abun da zai sa na sake ki [a reason to leave you does not exist]
ki karbe ni a yadda na ke (baby na) [take me as i am (my baby)]
ki so ni a yadda na ke (taho taho) [love me as i am (come on come on)]
ba abun da zai sa ni gudun ki (ki ba ni so) [a reason to run from you does not exist (give me love)]
ki karbe ni a yadda na ke (oh) [take me as i am (oh)]
ki so ni a yadda na ke (na na na) [love me as i am (na na na)]
ba abun da zai sa na sake ki [a reason to leave you does not exist]
Random Lyrics
- musical formosa - metrópole futura lyrics
- triplego - dreamin lyrics
- sudden face down - 1939 (remastered) lyrics
- b.j. thomas - the great american dream lyrics
- lover - говори им (tell them) lyrics
- rodzy & diddy king - ww3 lyrics
- flo rida - sweet spot (jordy dazz vocal remix) lyrics
- poetika - duše lyrics
- n-game - lifeless lyrics
- ché noir, icecoldbishop & superior - midnight lyrics