azlyrics.biz
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

king z-hood - am in luv lyrics lyrics

Loading...

bazan dukeki ba. bazan zagekiba. bazan gujeki ba. bazan tsaneki ba. bazan damekiba. in na sameki bazan bi wata ba. in na aureki bazan sakekiba
yep u b ma yar gata. i na sanki yan mata. daga kallo daya. kin ratsa zuciya da jini na jiki ade gaba daya. i de carry u go baby kiss daniel. u d crown of ma head ade orimi. yeah
wannan ta wuce yar boko. am in love wit ma baby munyi kamar ot genesis lov the coco. farkon ganinki na dauka mafarki nake. gashi yanzun yazama gaske. ade a sonki ni narke na mafi kitse kuma na rantse. tashi muje daukan hoto. ko cikin jirgi ko cikin motor. d way u de pose na i’m make me de post ur photo on ma dp aisha. de u de smilin at me u drive me kolo p-ss e colombia. asanmu a barnawa har zambia. akwai ladabi da biyayya ga tarbiya. a kanki dole inyi kishi. dake nake iya numfashi. inbaki shima na barshi. nagode alla da ya bani ke. da igbo zan kiraki eminike. mun dace dani dake. hamdu lillah na samu kamila. dole in buga kalangu in rausaya
u de thiefin ma heart kin sacen zuciya. in na aureki ai bake ba kishiya. u de branch in ma heart ai kamar bishiya. ba karya pinochio. a samarinta tace am d senior. and i make u my best. lay ur head on ma chest. baby show me ur love karki min wayo. we go fly goa moon. baby honey moon. instalove natural fitilan zuciya. in na rasaki a sai rijiya. i no go run away like johny. koda ace sunanki yemi. ni zan kiraki da ife mi. zoki sha madara yanzu ba yaudara.ba tsawa babu fada i go follow ko zamu bar duniya
u de thiefin ma heart kin sacen zuciya. in na aureki ai bake ba kishiya. u de branch in ma heart ai kamar bishiya. ba karya pinochio. a samarinta tace am d senior. and i make u my best. lay ur head on ma chest. baby show me ur love karki min wayo. we go fly goa moon. baby honey moon. instalove natural fitilan zuciya. in na rasaki a sai rijiya
yep u b ma yar gata. i na sanki yan mata. daga kallo daya. kin ratsa zuciya da jini na jiki ade gaba daya. i de carry u go baby kiss daniel. u d crown of ma head ade orimi. yeah. i no go run away like johny. koda ace sunanki yemi. ni zan kiraki da ife mi. zoki sha madara yanzu ba yaudara
lay ur head on ma chest. baby show me ur love karki min wayo. we go fly goa moon. baby honey moon. instalove natural fitilan zuciya. in na rasaki a sai rijiya
wannan ta wuce yar boko. am in love wit ma baby munyi kamar ot genesis lov the coco. farkon ganinki na dauka mafarki nake. gashi yanzun yazama gaske. ade a sonki ni narke na mafi kitse kuma na rantse. tashi muje daukan hoto. ko cikin jirgi ko cikin motor
nagode alla da ya bani ke. da igbo zan kiraki eminike. mun dace dani dake. hamdu lillah na samu kamila. dole in buga kalangu in rausaya



Random Lyrics

HOT LYRICS

Loading...