azlyrics.biz
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

reubenrane - a' minna lyrics

Loading...

[intro: reubenrane & azura]
rane tha craftsman
allah ya raba mu da babu
alright!
it’s sheksy, duh!

[verse 1: reubenrane]
born in bosso lowcost
shout out to maman bundi, kai!, the midwife to this kid’s life
i swear they’ll know us
in dan na gaman yin noman that’ll grow into the big life
think twice in kun aza wai muma muna jin nice
(no way out!) the city was locked from the inside
a’ wani gida ana food fight, next door fist fights, next door my place – unexpected goodbyes
ni da g-yu na mu ka tashi tafiya mu ka je farauta har bangon duniya
(tukuna!)
dadi na there has been no beef
ko da’a tukunyan miya there had been no beef
fish roundabout never died
well, back in my mind ta na nan ta na dan motsi
whenever you call zan dawo da wuri
if there’s anyone iller, allah ya kara sauki

[hook: reubenrane & sheksy]
mun yi boko da kwabon adashi
ga mafarkai, babu aiki
rashin hankuri k-ma ya ba mu kashi
a’ ina?
a’ minna
a’ ina?
a’ minna
mun yi boko da kwabon adashi
ga mafarkai, babu aiki
rashin hankuri k-ma ya ba mu kashi
a’ ina?
a’ minna
a’ ina?
a’ minna

[verse 2: reubenrane]
allah ya raba mu da babu (babu!)
kila ma mu kwache na ku (nasu!)
in ka nu wu mubi she a jagu?
in sun zo, nuna musu taku (taku!)
power state too lit (ahap!)
wutan sai a hankali (ahap!)
haske sai a tantali
ya kasuwar generator danteni (ahap!)
kai waye in ba kar da cheddar
da sai in dan gutsura muku wara
mu dan sha ruwa, mu dan buga sega
hawar keke har chan chanchaga, ahap!
fish roundabout never died
well, back in my mind ta na nan ta na dan motsi
whenever you call zan dawo da wuri
if there’s anyone iller, allah ya kara sauki

[hook: reubenrane & sheksy]
mun yi boko da kwabon adashi
ga mafarkai, babu aiki
rashin hankuri k-ma ya ba mu kashi
a’ ina?
a’ minna
a’ ina?
a’ minna
mun yi boko da kwabon adashi
ga mafarkai, babu aiki
rashin hankuri k-ma ya ba mu kashi
a’ ina?
a’ minna
a’ ina?
a’ minna
mun yi boko da kwabon adashi
ga mafarkai, babu aiki
rashin hankuri k-ma ya ba mu kashi
a’ ina?
a’ minna
a’ ina?
a’ minna
mun yi boko da kwabon adashi
ga mafarkai, babu aiki
rashin hankuri k-ma ya ba mu kashi
a’ ina?
a’ minna
ko ina da minna



Random Lyrics

HOT LYRICS

Loading...