yk designer - in na shigo lyrics
ele lele le
yaah
daga kano to lagos
in kun kira ni zan zo in ta da wuri
zan zo da wuri
kar ku bari
a baku labari
kar ku bari
a baku labari
in na shigo
na shigo
na shigo
ahhh
in na shigo
na shigo
na shigo
kun san waka nake
muryar yk da siga take
kida na zuga yake
maza da mata ko murna suke
wai ga ni na shigo
na iso
ku futo
a sa mana gangar cikin salo
da amo
karamun volume nan.
daga kano to lagos
in kun kira ni na zo zan zo na tada wuri
waka ta ta fashe
an ji a ko ina kauye har birni
mutanen sokoto
ga ni
maiduguri, yobe to
ga ni
mutanen bauchi to
ga ni
gombe da yola to
gani
kar ku bari
a baku labari
kar ku bari
a baku labari
in na shigo
na shigo
na shigo
ahhh
in na shigo
na shigo
na shigo
ai ni haka nake
waka ta ko da dadi take
addu′a nake
ko neme ni ku ji ko ina kuke
sai ga ni na shigo
na iso
ku futo
a sa mana gangar cikin salo
da amo
karamun volume nan
daga kano to lagos
in kun kira ni zan zo na tada wuri
yk ne suna na
in kun neme ni ni zan zo da wuri
mutanen plateau to
ga ni
kaduna abuja to
ga ni
mutanen niger to
ga ni
katsina taraba to
ga ni
kar ku bari
a baku labari
kar ku bari
a baku labari
in na shigo
na shigo
na shigo
ahhh
in na shigo
na shigo
na shigo
kun san waka nake
muryar yk da siga take
kida na zuga yake
maza da mata ko murna suke
wai ga ni na shigo
na iso
ku futo
a sa mana ganga
cikin salo
da amo
karamun volume man
daga kano to lagos
in kun kira ni na zo zan zo na tada wuri
waka ta ta fashe
an ji a ko ina kauye har birni
Random Lyrics
- get well, kid - i'm still terrified lyrics
- roberto cacciapaglia - media lyrics
- backstreet boys - i want it that way (live duet) lyrics
- the allergies - utility man lyrics
- amadeus chaffe - absolute good lyrics
- coltonjae - red lights lyrics
- lara samira - the key (tim van werd extended version) lyrics
- the miracles - the power of music lyrics
- snugglemuffins - purefaction lyrics
- cochise - perfect* lyrics