ali jita - arewa angel lyrics
arewa annngel…
don adah…
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel…
woman with a heart of gold
expensive than any gold
there is nothing she won’t do
for the man she loves.
sannu rabin zuciyata, ni ina ji dake.
koda natashi bacci, nayi kwalli dake.
anbani keeee, anbani ke …
anbani ke, kinga anbani ke.
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
muci abinci tare, mu zauna a tare.
mui kuka a tare, dariyar mu a tare.
mui chilling a tare, flexing a tare.
mu taka a tare, ranar auren mu tare
kinci ado da lalle… you beautiful wearing atamfa…
arewa anngel
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
lyrics by
ilham_galadeema
Random Lyrics
- tlf - ma tête mon coeur lyrics
- riky - in the same shit lyrics
- hold fast hope - fortune favors lyrics
- bonus bgc & bodychrist - w drodze po lepsze jutro lyrics
- maus elementos - bate forte lyrics
- broder john & friman - mauro (det är ok) lyrics
- lvpvs - pawnshop de l'enfer lyrics
- dj blowout - ken boogaloo (verses vs beats) lyrics
- dj poproboval - тверская (tverskaya) lyrics
- bad karma - behind enemy lines lyrics