azlyrics.biz
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

ali jita – arewa angel lyrics

Loading...

arewa annngel…
don adah…
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…

kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel…

woman with a heart of gold
expensive than any gold
there is nothing she won’t do
for the man she loves.

sannu rabin zuciyata, ni ina ji dake.
koda natashi bacci, nayi kwalli dake.
anbani keeee, anbani ke …
anbani ke, kinga anbani ke.

mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…

kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.

muci abinci tare, mu zauna a tare.
mui kuka a tare, dariyar mu a tare.
mui chilling a tare, flexing a tare.
mu taka a tare, ranar auren mu tare

kinci ado da lalle… you beautiful wearing atamfa…
arewa anngel

mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…

kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.

lyrics by
ilham_galadeema



Random Lyrics

HOT LYRICS

Loading...